Jihar Borno
Babban hafsan Sojan kasa, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya bayyana cewa sun daina bayyana irin shirin da suka tanadar ma kungiyar ta’addanci ta Boko Haram,
Gwamnatin jahar Borno ta sanar da fara aikin sabunta gidaje 500 da kungiyar ta’addanci na Boko Haram suka lalata a garin Kawuri na karamar hukumar Konduga na ja
Sojojin kasar Chadi sun shafe sa'o'i kimanin hudu suna farautar mayakan kungiyar Boko Haram a wani atisaye da shugaban kasar Chadi, Idriss Deby, ya jagoranta.
Mayakan kungiyar ta’addanci na Boko Haram sun tare babbar hanyar Maiduguri zuwa Kano a jahar Borno inda suka kashe fasinjojin wasu motoci guda biyu kirar Bus, h
Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa wasu gidajen sayar da man fetur a jihar Borno sun boye mai tare da sayar da shi a farashi mai tsada tun
A cikin wani jawabin da sakataren gwamnatin jihar, Usman Jidda, ya fitar a Maiduguri, ya ce gwamna Zulum ya kwace lasisin gidajen man ne bisa ikon da doka ta ba
Jiragen yaki na rundunar sojin sama ta Najeriya a karkashin atisayen 'Operation Lafiya Dole' sun yi luguden wuta tare da baje daya daga cikin manyan mafakar
Daraktan sashin watsa labaru na shelkwatar Sojin Najeriya, Birgediya Benard Onyeuko ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da ya fitar inda yace rundunar Soji ta
Zaratan dakarun rundunar Sojin Najeriya dake aikin Operation Lafiya Dole sun samu nasarar halaka wani babban kwamandan kungiyar ta’addanci na Boko Haram, Abu Us
Jihar Borno
Samu kari