Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya jajanta wa shugaban hafsin sojan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai a kan rasuwar mahaifiyarsa, Kaka.
Jauro ya rasu a ranar Talata da ta gabata a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri amma ba a sanar da sanadiyyar mutuwarsa ba. 'Yan uwansa sun bayyana cewa ya nu
Kwararren likitan mai suna Mohammed Kumshe ya mutu ne ranar Alhamis a bangaren killace masu jinyar korona a asibitin. SaharaReporter ta bayyana cewa likitan ya
Wata majiya a asibitin koyarwa na jami'ar Maiduguri (UMTH) ta ce sakamakon gwaji ya nuna cewa Hajja ta na dauke da kwayar cutar covid-19. A cewar TheCable, Umar
Gwmnan ya ce ya bayar da umarnin bude kasuwanni a ranar Alhamis, 7 ga wata, da Juma'a, 8 ga wata da kuma ranar Litinin, 11 ga wata. Ya ce za a bude kasuwannin n
Nuhu da sauran mazauna sansanin wadanda suka tsere daga kananan hukumomin Bama da Gwoza na jihar Borno suna cikin wani hali sakamakon barkewar annobar korona.
Abdulkadir Ibrahim, shugaban sashen yada labarai na NEMA a yankin arewa maso gabas, ne sanar da mutuwar Ahmed yayin ganawarsa da kamfanin dillancin labarai na
Kwalliya ta na cigaba da biyan kudin sabulu a atisayen KANTANA JIMLAN, wanda rundunar soji ta kirkira a karkashin atisayen LAFIYA DOLE domin karasa murkushe rag
Wasu rahotanni sun bayyana cewa an karya dokokin nesanta da sauran matakan dakile yaduwar annobar covid-19 yayin jana'izar. A cewar rahoton SaharaReporters, She
Jihar Borno
Samu kari