Jihar Borno
NCDC ta ce ya zuwa karfe 11:50 na daren ranar Talata, 28 ga watan Afrilu, akwai jimillar mutane 1532 da aka tabbatar da cewa suna dauke da kwayar cutar covid-19
A sanarwar da hedikwatar rundunar tsaro ta fitar, ta bayyana cewa an kaiwa shugannin kungiyar harin ne bayan samun sahihan bayanai a kan taron da suka shirya do
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un, Allah Ya yi ma mai martaba Shehun Bama, Alhaji Kyari Ibn Umar El-Kanemi rasuwa a ranar Litinin, 27 ga watan Afrilu, ranar az
Gwamnatin jihar Borno ta ce ta samu nasarar cafke mutum daya cikin mutane biyun da suka tsere bayan gwaji ya tabbatar da sun harbu da kwayoyin cutar corona.
Kwamishinan lafiya a jihar Borno, Dakta Salisu Kwaya-Bura, ne ya sanar da hakan a Maiduguri yayin da ya ke gabatar da jawabi ga manema labarai a kan annobar cut
Gwamnatin Borno ta bayyana cewa ta kama wani bawan Allah da ke dauke da cutar coronavirus, bayan ya jagoranci binne mutum na farko da ya kamu da cutar a jahar.
Gwamnatin jihar Borno ta bukaci dakatar da wasu limamai uku na jihar a kan yin karantsaye ga dokar hana zirga-zirga ta jihar. Mataimakin gwamnan jihar, Umara Ka
Labari da dumin duminsa da ke shigowa kafar watsa labari ta Legit.ng na nuni da cewa Allah ya yiwa Galadiman masarautar Dikwa, Modu Sheriff, rasuwa ranar Alhami
Mahifin tsohon gwamnan Borno, Ali Sheriff ya rasu a ranar Alhamis, 22 ga watan Afrilu, sakamakon gobara da ta tashi a gidansa da ke hanyar Damboa a Maiduguri.
Jihar Borno
Samu kari