Jihar Borno
Kazalika, shugaba Buhari ya bukaci dukkan kungiyoyi da hukumomin da ke aikin jin kai a yankin arewa maso gabas suke hada kai da kwamandan rundunar rundunar atia
A cewar Janar Enenche, rundunar soji ta kai harin ne; "ranar 3 ga watan Yuli a cigaba da atisayen rundunar soji na karasa murkushe mayakan kungiyar Boko Haram
Dakarun sojoji sun halaka 'yan ta'addan Boko Haram 75 a yankin arewa maso gabas, sun kuma samo muggan makamai tare da kama matan kwamandan Boko Haram su biyu.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka mayakan Boko Haram masu tarin yawa da kayan aikinsu a harin da rundunar Operation Lafiya Dole ta kai Mina kusa da Gulumba.
A cikin wani jawabi mai dauke da sa hannun Isa Gusau, ma'aikacin sashen watsa labarai a gidan gwamnatin Borno, gwamnan jihar, Farfesa Babagana Umar Zulum, ya sa
Mayakan ta'addancin Boko Haram sun yi garkuwa da mata manya tare da kananan yayin wani hari da suka kai kauyen Mahalaram Borno, jaridar Sun News ta ruwaito.
Yan ta’addan Boko Haram sun kai harin bazata a kan motar sojojin Najeriya da ke yi wa matafiya rakiya daga Maiduguri zuwa garin Damboa, sun kashe sojoji tara.
Sauran sharudan bayar da belin Maina sun hada da mallakar kadara da kudinta bai gaza miliyan N500 a unguwar Asokoro, Maitama, Wuse II, da wasu sassan birnin Abu
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya dauki manoma 6,111 aiki a babban shirin noma na jihar a kananan hukumomi 10 duk a kokarin hana karancin abinci.
Jihar Borno
Samu kari