Jihar Borno
Mayaƙan kungiyar Boko Haram sun kashe farar hula guda 10 a wasu hare-haren da suka kai wasu ƙauyuka uku a Borno kamar yadda masu tsaro na ƙauyukan suka sanar.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta gargadi mutane akan kowacce irin zanga-zanga dake zuciyarsu sakamakon karin kudin man fetur dana wutar lantarki da gwamnatin
Mayakan ta'addancin Boko Haram sun kashe farar hula goma a wani hari da suka kai wani kauyen da ke yankin arewa maso gabas, majiyoyin tsaro daga yankin suka ce.
Rundunar sojoji Najeriya tayi gagarumin nasara a kan yan ta'adda, ta kashe mayakan kungiyar tara a yayin wata kakkaba a karamar hukumar Gwoza da ke jihar Borno.
Wani sojan Najeriya ya nuna alhini da bakin ciki a kan mutuwar wasu abokan aikinsa wadanda ya ce Boko Haram sun halaka a garin Maiduguri, babban birnin Borno.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da shirinta na fara bai wa kauyukan arewa maso gabas agaji ta hanyar cilla wa 'yan gudun hijira abinci ta jiragen sama.
Kungiyar yan ta'adda ta ISWAP ta yi ikirarin cewa mayakanta sun halaka dakarun sojojin Najeriya har su ashiri a wasu hare-hare 2 a jihar Borno a ranar Talata.
Wani soja mai suna Bukar Mustapha Limanti da ke aiki da Operation Lafiya Dole ya kashe wani yaro mai shekaru 9 a Maiduguri, jihar Borno, the Cable ta ruwaito.
Ofishin hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), ta gurfanar da Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko.
Jihar Borno
Samu kari