Jihar Borno
A jiya ne mu ka ji cewa mujallar Tell ta ba Farfesa Babagana Zulum kyautar Gwamnan shekara. Gwamna Zulum ya samu kyautar Gwamnan Gwamnoni a Najeriya na bana.
Rundunar sojin Najeriya a ranar Litinin, ta ce dakarun sojin sama karkashin rundunar Operation Lafiya Dole ta halaka wasu 'yan ta'adda tare da rushe maboyarsu.
Alhaji Zanna Boguma ya ce APC da ta yi kasa a gwiwa wajen maganin rashin tsaro. Dattijon na Borno ya ce Gwamnatin Shugaba Buhari ta gaza kawo zaman lafiya.
Ƴan ta'addan Boko Haram a ranar Talata sun kafa shinge suka kuma rika yi wa matafiya fashi a hanyar Maiduguri zuwa Magumeri kamar yadda Daily Trust ta ruwaito..
Gwamna Babagana Zulum ya mayara da mutum 560 da suka bar yankin Auno ta karamar hukumar Konduga ta jihar bayan watanni shida da suka bar garin 'yan Boko Haram.
Kazalika, sanarwar ta kara da cewa rundunar soji ta tabbatar da hakan, sannan ta gano cewa mayakan kungiyar Boko Haram kan tattaru a cibiyar domin tsara yadda
A ranar Litinin ne kafafen yada labarai su ka wallafa labarin cewa tsohon mataimakin gwamnan babban bankin kasa (CBN), Ubadiah Mailafia, ya bayyana zargin cewa
Bincike da aka gudanar ya nuna cewar kungiyar ta'addan Boko Haram ta halaka kimanin 'yan farar hula 223, sojoji 82 da 'yan sanda bakwai a cikin watanni bakwai.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya fita da sassafe wurin karfe 6 na ranar Juma'a don duba wuraren da ambaliyar ruwa ya shafa cikin birnin Maiduguri.
Jihar Borno
Samu kari