Jihar Borno
A ranar Juma'a, 11 ga watan Disamban 2020, wani Bello Inua Anka ya wallafa hotunan wasu sojojin Zabarmari a shafinsa na kafar sada zumuntar zamani ta Facebook.
Ƴan tada ƙayar baya sune suka sace shi a garin Jakana kan titin Damaturu zuwa Maiduguri na jihar Yobe, a ranar Laraba, Amma bayan kwanaki biyu sai ga mamacin ya
Rundunar sojin Najeriya sun saki wasu hotuna, wadanda suke nuna miyagun makamai da suka kwace daga hannun mayakan Boko Haram lokacin wani karon batta da sukayi.
Cibiyar tsaron ta ce dakarunta na rundunar Operation Lafiya Dole sun yi nasarar kashe mayaƙa huɗu a kan titin Banki da ke Jihar Borno raN Talata, 8 ga Disamba.
Gwamnatin tarayya, jihohi 36 na kasar nan da kananan hukumomi fiye da 700 suna raba kudin shigar da aka samu daga danyen mai duk wata.Duk matakan gwamnati suna
Kungiyar shugabannin Kudu da Jihohin Tsakiya, SMBLF, a ranar Alhamis, sun soki hukuncin rage mukami da rundunar soji ta yi wa kwamandan 'Operation Lafiya Dole',
Mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP, wacce ke haɗe da ƴan jihadin ƙungiyar IS a jihar Borno, sun sheƙe sojoji goma tare da yin garkuwa da ɗaya daga cikinsu, ka
Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya goyi bayan kalaman gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum.Gwamnan ya bayyana cewa duk da ya.
Yan Najeriya a shafin soshiyal midiya sun yi wa Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno wankin babban bargo kan cewa da yayi tsaro ya inganta karkashin Buhari.
Jihar Borno
Samu kari