Jihar Borno
Shugaban ƙungiyar NGF kuma gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, wanda ya bayyana hakan a Maiduguri jiya yace sojoji ba zasu iya magance matsalar tsaron da ta add
Tsohon Gwamnan jihar Borno ya ce sun fuskanci ta’adi da hare-hare 2800 a kwana 320. Kashim Shettima ya jero wasu ta’adin Boko Haram daga farkon 2020 zuwa yau.
Ku sani abin da ya samu waɗannan,abin da ya samu mutanenku a yanzu to kuma zai sameku matuƙar in baku daina ba,kuma idan kuna ganin wannan zai kawo muku cigaba
Yan kwanaki bayan mayakan Boko Haram sun yi wa manoma kisan kiyashi a garin Zabarmari da ke Borno, sojoji sun dagargaza mafakar shugabannin kungiyar a Sambisa.
Gwamnonin yankin arewa maso gabas karkashin jagorancin Gwamna Darius Ishaku na jihar Taraba sun yi na'am da kiran Gwamna Zulum na amfani da sojin haya a yankin.
Gaba ɗaya abin ya fara ne da misalin ƙarfe 10:30 na safiyar Asabar, mayaƙan Boko Haram cikin kayan sojoji ɗauke da manyan bindigu suka yi mana ƙawanya suka zaga
Kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin harin da aka kai kan manoman shinkafa a garin Zabarmari da ke jihar Borno a ranar Asabar wanda yayi sanadiyar mutuwar 43.
Labari da dauminsa da ke zuwa daga jaridar HumAngle shine na sace jami'an gwamnatin jihar Borno da mayakan ta'addanci na ISWAP sukayi a ranar Litinin a Damasak.
Majalisar dinkin duniya (UN) ta rawaito cewa a kalla mutane 110 aka kashe, lamarin da ke nuni da cewa an samu karuwar adadin mutanen daga 43 da aka rahotanni su
Jihar Borno
Samu kari