Jihar Borno
A kalla mutane bakwai ne aka kashe ciki har da sojoji a yayin da wasa da ake zargin 'yan Boko Haram ne suka kai hari a sansanin sojoji da ke kudancin Borno a ya
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno a ranar Litinin ya aza harsashin gina jami'ar Al-Ansar, jami'a ta farko mai zaman kanta a jihar. Zulum wanda gwamnatin sa t
Sojojin sun samu bayanan sirri ne daga majiya, daga nan suka kai hari mafakar 'yan ta'addan. Sun samu nasarar kashe da dama tare da rusa gine-ginensu a wurin.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a ranar Asabar ya ziyarci mafarauta shida da a halin yanzu suke karbar kulawar masana kiwon lafiya a asibitin koyarwa da ke.
Rundunar sojin sama ta Operation Lafiya Dole ta halaka wasu 'yan ta'addan ISWAP a wani hari da ta kai maboyarsu da ke nisan kilomita 1 na arewacin Tumbun Gini.
Salkida, mai kamfanin jaridar yanar gizo ta "HumAngle" ya taba yin gudun hijira zuwa ketare sakamakon fuskantar matsin lamba, kamar yadda wasu rahotanni suka ba
Kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta bayyana bidiyon yadda ta halaka wasu Kiristoci da ta cafke a cikin kwanakin nan a arewa maso gabas na kasar nan kafin Kirsimeti.
A jiya Babagana Umara Zulum ya gana da Shugaban kasa Buhari. Shugaban kasa ya yi wa gwamnan alkawari dawo masa da masu gudun hijira da ke labe a Chad da Nijar.
A iya ranar Asabar da ta gabata, rahotanni sun tabbatar da cewa an kashe akalla mutane uku a wani hari da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai wasu kauyuka a ya
Jihar Borno
Samu kari