Jihar Borno
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne a halin yanzu suna ragargazar kauyuka uku na karamar hukumar Hawul da ke jihar Borno,majiyoyi suka tabbatarwa Daily Trust.
Sanata Ali Ndume ya yi Allah wadai da hare-haren da yan ta'addan Boko Haram suka kai jihohin Adamawa da Borno a daren ranar Kirsimeti, ya mika ta'aziyyarsa.
Bayan karɓar rahoton ne kuma gwamna Zulum, ya bayyana cewa ya dauki wannan mataki ne don inganta harkar ilimi a jihar Borno, kasancewar gwamnatinsa ta baiwa har
Bikin ya samu halartar manyan shugabannin jihar; tsohon gwamna Kashim Shettima, shugaban riƙon jam'iyyar APC, Ali Bukar Dalori, sauran sun haɗa da mambobi na ma
Gwamnan Borno Farfesa Babagana Zulum a ranar Talata ya ziyarci hedkwatan bataliya ta 151 na sojojin Najeriya da ke mahadar Banki da ke Bama inda ya yi musu albi
Zulum ya ce, a wannan shekarar da muke ban kwana da ita kaɗai, sama da matafiya 30 ne aka babbake su da wuta kan wannan hanyar ta Maiduguri-Damaturu-Kano ciki
Hedikwatar Rundunar tsaron sojin Najeriya ta ce luguden sojojin sama (ATF) na Atisayen Lafiya Dole ya yi sanadiyyar kashe ƴan ta'addan ƙungiyar Boko Haram da da
Wata yarinya mai karancin shekaru tayi sanadiyyar mutuwar akalla mutane 3 da kanta ta hudu a jihar Borno, kamar yadda majiyoyi da dama suka sanar da AFP ranar.
Gwamnan Jihar Borno, Umara Zulum, ya nada mashahuriyar yar farauta haifaffiyar jihar Adamawa, Aisha Gombi, a matsayin mai bada shawara a yakin da ake da Boko Ha
Jihar Borno
Samu kari