Jihar Borno
A lokacin da yake jawabi a wajen taron lakcar shekara ta Gani Fawehinmi karo na 17 a Legas, Zulum ya ce kalubalen tsaro a Borno na da hadari ga kowane bangare
Sojoji biyar da suka hada da hafsin soja daya daga bataliya ta 117, 28 Task Force Brigade ne suka rasu yayin da wasu 15 suka jigata bayan sun fadawa wani bam.
Shugaban sashen yada labaran soji, Manjo Janar John Enenche ya ce yanzu Boko Haram bata da iko da kowanne gari a fadin kasar nan, musamman a arewa maso kudancin
Tallafin ya biyo bayan rokon da ɗalibin da mahaifiyarsa suka sha yi a shirin "Brekete Family"; wani shirin gidan rediyo da talabijin da ke karbar korafi da saur
Rundunar Operation Lafiya Dole a ranar Talata ta ragargaza mayakan ta'addanci na Boko Haram kuma sun lalata motcoin yakin 'yan ta'addan a wani samame da suka.
Gwamnan jihar Borno ya ba da umarnin sake daukar likitoci 40 bayan ba da umarnin daukar ma'aikatan lafiya sama 500 da ya yi a baya ciki har da likitoci 86.
Gwamnan jihar Borno ya sanya yara 'yan gudun hijira 1,163 makaranta a garin Damasak dake jihar. Gwamnan ya karfafi gwiwan iyaye da su bar 'ya'yansu suke karatu.
A wani hari da aka kaddamar kan al-ummar jami'ar a ranar 15 ga watan Nuwamba, 2020, an ƙwamushe ɗalibai 9 na jami'ar Ahmadu Bello Zariya, Jihar Kaduna, akan bab
A ranar 5 ga watan Janairu ne Legit.ng ta rawaito cewa a karo na farko cikin sabuwar shekarar 2021, shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau, ya saki sabon
Jihar Borno
Samu kari