Jihar Borno
Sabbin hafsoshin tsaron kasar nan sun kai ziyararsu ta farko jihar Borno, jihar da ta kasance filin daga da 'yan Boko Haram. Sun samu ganawa da Gwamna Zulum.
Wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun afka Chabal da wasu anguwanni dake karkashin karamar hukumar Magumeri a ranar Lahadi sannan sun kashe wasu 'yan sanda.
Muhammadu Gambo Jimeta, tsohon Sufeto-Janar na ’Yan sanda (IGP), ya samu karin girma zuwa mukaddashin Mataimakin Sufeto-Janar (AIG) a 1982 kuma aka mayar da shi
Gwamnatin jihar Borno, karkashin jagorancin gwamna Babagana Umaru Zulum ta nada sabon Shehun Dikwa. An nada Abba Umar Jato ne a matsayin sabon Shehun Dikwa.
Kasa da sa'o'i 24 bayan fara aikin sabon shugaban hafsin sojin kasa, Manjo Janar Ibrahim Attahiru, mayakan ta'addanci na Boko Haram sun kai hari garin Dikwa.
Sanata Kashim Shettima daga jam'iyyar mai APC mai wakiltar Borno Central ya ce Shugaba Muhammadu Buhari ya zabo mutanen da suka cancanta yayin nadin sabbin many
Wasu daga cikin yan matan makarantar mata ta Chibok da Boko Haram suka sace tun a shekarar 2014 sun tsere daga hannun su a yau, Daily Trust ta ruwaito. Daya dag
Sarki mai sanda mai daraja ta daya a Borno, Shehun Dikwa, Mai Martaba Dakta Abba Tor Masta II, ya rasu a cewar majiyoyi daga iyalansa, The Vanguard ta ruwaito.
Wani rahoto da ba a tabbatar da sahihancinsa ba ya nuna cewa wasu ƴan ta'addan ƙungiyar Boko Haram sun kai hari Hedkwatar Ƙaramar Hukumar Mafa a Jihar Borno, Va
Jihar Borno
Samu kari