Jihar Borno
Dakarun sojojin Najeriya tare da taimakon yan sa kai na MTJF sun ragargaji yan ta'addan Boko Haram inda suka kashe 81 daga cikinsu, sai dai sun rasa jami'i 1.
Gwamnan jihar Borno ya burge wani likita mai aiki tukuru da kyautar mota. Ya kuma bada umarnin a biya likitan hakkinsa kudaden da suka haura miliyan N13.9m.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka gagararrun kwamandoji biyu na Boko Haram, Abul-Bas da Ibn Habib a Banki, kusa da Pulk a ajihar Borno kamar yadda PM News tace.
Mayakan ISWAP sun dauki alhakin kona wani coci da barikin sojoji a jihar Borno inda suka ce sun kashe sojojin Najeriya uku a harin garin Askira a Askira-Uba .
Rundunar sojojin Nigeria ta dakile wani harin kwanton bauna tare da kashe 'yan ta'adda 19 bayan wata zazzafar musayar wuta da mayakan kungiyar Boko Haram da gar
Gwamnan jihar Borno tare da rakiyar wasu wakilai daga Najeriya sun isa kasar Kamaru domin dawo da 'yan gudun hijira 9,800 gida Najeriya. Sun isa ranar Talata.
Hatsarin mota ya cika da ayarin motocin Gwamnan jihar Borno Babagana Zulum a ranar Talata, 9 ga watan Fabrairu, lamarin ya yi sanadiyar mutuwar mutum biyu.
Shugaban sojojin Najeriya ya sake ziyartar jihar Borno a karo na biyu don tattaunawa akan matsalar tsaro a yankin arewa maso gabashin Najeriya; Boko Haram.
Shekaru shida da su ka wuce ne Boko Haram su ka rugurguza gidajen Malamai a Gwoza. Gwamnatin Babagana Zulum ta yi alkawari za ta sake gina gidajen Malama nan.
Jihar Borno
Samu kari