Jihar Borno
Mayakan ta'addanci na Boko Haram sun yi garkuwa da wasu makiyaya tare da yin awon gaba da shanunsu. Hakazalika, 'yan Boko Haram sun kashe makiyaya 22 a Borno.
Rundunar sojin Najeriya ta fata-fata da wasu 'yan ta'addan Boko Haram da na ISWAP a jihar Borno. Sai dai rundunar ita tayi rashin jami'ai har hudu a yayin harin
Wata gobara da ba san musabbabinta ba ta cinye wasu gidaje masu yawa jihar Borno. Gobarar ta cinye gidajen wasu kauyuku kusan hudu a wani yankin jihar ta Borno.
Gwamnan jihar Borno, Zulum ya dauki nauyin sanya 'yan mata 800 a daya daga cikin makarantu mafi kyau a jihar ta Borno. Gwamnan yace za a dauki nauyinsu har su g
Dakarun sojin Najeriya sun yi martanin gaggawa a harin da mayakan ta'addanci suka kai a daren Talata har babban birnin Maiduguri, jihar Borno. HumAngle tace.
Rundunar soji a jihar Borno ta gano kayayyakin sojoji da katukan shaida na sojoji 145 biyo bayan sauya musu wajen aiki daga Marte zuwa birnin Maiduguri. Rudani.
A ranar Lahadi ne sojojin Najeriya suka hana mayakan Boko Haram daga mamaye babbar hanyar Damaturu zuwa Maiduguri a jihar Borno. An gano cewa sojojin sun yi.
Zulum ya yi wa wani sansanin ƴan gudun hijira shigar ba-zata a Maiduguri inda ya gano ɗaruruwan ƴan gudun hijirar na bogi masu wawushe abinci. Allah wadai.
Nan babu dadewa gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed zai koma jam'iyyar APC, cewar gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum. Gwamna Zulum ya sanar da hakan ne.
Jihar Borno
Samu kari