Jihar Borno
Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya taya sabon sarki a masarautar Kagara murna, an naɗa Ahmed Gunna a matsayin sarki ne bayan rasuwar sarkin na Kagara.
Farfesa Babagana Umara Zulum, gwamnan jihar Borno, ya bada umarnin gina gidaje 500 a Nguro Soye, karamar hukumar Bama domin yan gudun hijira su samu matsuguni.
Rundunar sojin Najeriya na bataliya ta 192 dake Gwoza jihar Borno sun samu nasarar kashe akalla wasu 'yan ta'adda 12 da ake zargin 'yan Boko Haram ne,The Cable.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin 'yan Boko Haram ne sun kaiwa tawagar gwamnan jihar Borno farmaki a ranar Juma'a, 2 ga watan Afirilu kan titin Monguno-Nganzai.
Wasu da ake zargin yan Boko Haram ne, a ranar Laraba sun kai hari garin Azir a karamar hukumar Damboa sun kashe mutum daya tare da raunata wasu da dama, rahoton
Shugaban rundunar sojin sama na ƙasar nan, Air Marshal Oladayo Amao ya isa maiduguri babban birnin jihar Borno don ƙarfafa binciken nemo jirgin yaƙi da ya bata.
Gwamna Zulum ya yi wa masu 'yan gudun hijira a yankin Munguno ruwan kudi da kayan abinci. Gwamna ya zabi raba kudi ga mutanen da suka rasa harkoki kasuwancinsu.
An gano gwamna jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum a baya bayan nan ya tsaya tare da ayarin motocinsa ya taimakawa wasu mata da 'yan mata da ke diban itace
Zakakuran sojojin sashi na 1 karkashin rundunar Operation Lafiya Dole sun halaka wasu mayakan ta'addanci na Boko Haram a hanyar Njimia dake Alafa, Sambisa.
Jihar Borno
Samu kari