Jihar Borno
Ministan tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi mai ritaya, a ranar Lahadi, ya dira Maiduguri tare da rakiyar shugaban ma'aikatan tsaro, Janar Lucky Irabor tare da.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya raba kayayyakin abinci da kudade ga iyalai da dama a garin Mafa da jihar Borno a jiya Asabar. Ya kuma ziyarci wasu ayyuka
Kungiyar fafutuka ta Bring Back Our Girls ta bayyana sunayen 'yan matan Chibok da aka sace wadanda har yanzu ke hannun'yan ta'addan Boko Haram tsawon shekaru.
Dakarun Sojojin Nigeria sun kashe babban kwamandan ISWAP, Bukar Gana Fitchmeram (aka Abu A'isha) da wasu mayakansa da suka zo ramuwar gayya a Damasak amma suka
Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta ce rundunarta ta Operation Lafiya Dole ce ke rike da garin Damasak dake karamar hukumar Mobbar ta jihar Borno na arewaci.
Aisha Yesufu, wacce tana cikin waɗanda suka samar da fafutukar ceton ƴan matan Chibok ta Bring Back Our Girls, BBOG, da yan Boko Haram suka sace ta ce yawancin
An tabbatar da rasuwar fararen hula 10 a harin da yan Boko Haram suka kai a daren ranar Talata a garin Damasak, hedkwatar karamar hukumar Mobbar na jihar Borno.
Rahotanni sun ce ana musayar wuta tsakanin mayakan da ake zargin yan ta'addan Boko Haram ne da dakarun rundunar sojojin Najeriya a garin Damasak a jihar Borno.
Iyayen yan matan Chibok da har yanzun ke hannun mayaƙan Boko Haram, sun roƙi gwamnatin tarayya da ta taimaka ta ceto musu yayan su daga hannun yan ta'adda.
Jihar Borno
Samu kari