Jihar Borno
Shugaban dakarun sojin kasa, Laftanal Janar Ibrahim Attahiru ya jaddada cewa rundunar sojin kasa ta mayar da hankali wurin ganin bayan 'yan ta'addan Boko Haram.
Dakarun sojin Kamaru a ranar Litinin,26 ga watan Afirilu sun fatattaki wasu mayakan Boko Haram da suka kai farmaki garin Wulgo na jihar Borno dake yankin arewa.
Rahotanni sun kawo cewa kimanin Sojoji 18 ne suka rasa rayukansu bayan ‘Yan Boko Haram sun kai hari sansanin su da ke Bono, da dama sun jikkata, wasu sun bata.
Gwamna Babagana Zulum ya koka kan harkar tsaro, yace hakkinsa ne ya bari shugaban kasa Muhammadu Buhari ya san gaskiya game da yanayin tsaro a arewa maso gabas.
Gwamna Babagana Zulum, takwaransa na jihar Neja, Sani Bello da Samuel Ortom na Binuwai sun yi kira ga shugaban kasa Buhari da ya dauki mataki kan lamarin tsaro.
Opeyemi Bamidel, sanata mai wakiltar mazabar Ekiti ta tsakiya, yace bashi da tabbacin cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya san halin da tsaron kasar nan ke.
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Borno a daren ranar Litinin don tattauna mafita kan matsalolin tsaro da sauran batutuwan da suka shafi kasa.
Kamar yadda rahotanni suka bayyana, 'yan Boko Haram sun kai farmaki karamar hukumar Gwoza dake jihar Borno a ranar Litinin da dare. Kamar yadda jama'a da dama.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana umara Zulum, ya mika ta'aziyyarsa da jajensa ga iyalan sojojin da suka rasu a cikin kwanakin karshen mako yayin yaki da.
Jihar Borno
Samu kari