Jihar Borno
Rahotanni kan mutuwar shugaban kungiyar ta'addanci ta Boko Haram, Abubakar Shekau yana ta yaduwa inda ake alakanta ta da kutse da miyagun mayakan ISWAP suka yi.
Rahotannin tsaro na bayyana cewa, rundunar ISWAP ta afkawa mafakar Boko Haram, inda suka hallaka shugaban Boko Haram Shekau. An ce kuma shi ya kashe kansa.
Rundunar soji a jihar Borno taƙi biyan wasu jami'anta albashin su saboda tana zargin su da aikata laifin ɗaukar hutu ba tare da sun nemi izini daga hukumarsu ba
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar yin fata-fata da 'yan ta'addan Boko Haram a wani yankin jihar Borno. Sun hallaka akalla 'yan ta'adda da suka haura 40.
A jihar Gombe, fostoci dauke da hotunan Adams Oshiomole da Gwamna Zulum sun bayyana, lamarin da ke nuna alamun 'yan siyasan biyu za su fito neman zabe a 2023.
Jami'an yan sanda sun halaka a kalla yan ta'addan Boko Haram takwas da suka yi yunkurin kai wa mazauna garin Maidguri, babban birnin jihar Borno hari a yammacin
Tsohon sanatan Kaduna mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya ce talauci da wahalhalun da talakawa ke ciki ne ke karar rura wutar rashin tsaro mu
Mummunan harin da kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta kei yayi sanadin tarwatsewa sansanin sojojin Najerya dake Damboa a jihar Borno dake arewa maso gabas,HumAngle.
Ana zargin 'yan gudun hijira a garin Ajiri na ƙaramar hukumar Mafa a jihar Borno da taimaka wa wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne wurin kai hari a garin.
Jihar Borno
Samu kari