Jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya ce 'yan ta'addan Boko Haram suna baiwa mutane N5,000 zuwa N10,000 domin su zama maus kai musu bayanai ko kuma yi musu.
Dakarun sojin Najeriya sunyi nasarar ragargazar ‘yan ta’addan ISWAP a Dikwa, jihar Borno, The Punch ta ruwaito. Maharan sunyi yunkurin kai farmaki yankin ne a r
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi gagarumin nasara a kan ‘yan ta’addan Boko Haram yayinda suka yi yunkurin kai hari garin Dikwa da ke jihar Borno, an kashe su.
Pauline Tallen, Ministan Harkokin Mata, a ranar Litinin, ta kaddamar da ginin sabon makarantar sakandare na mata ta Chibok da ke jihar Borno, The Cable ta ruwai
Shugaban ƙasa Buhari, ya kadɗamar da buɗe sabuwar makarantar Chibok bayan sake gina ta, an kuma canza wa makarantar sabon suna sabida za'a haɗa maza da mata.
Kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta bayyana dalilinta na kashe shugaban kungiyar ta'addanci ta Boko Haram, Abubakar Shekau.A wani sakon cikin gida daga shugaban IS.
Gwamnan jihar Borno, Zulum ya karbi bakuncin wani daga cikin limaman masallacin Ka'aba a fadar gwamnatin jihar. Limamin ya bayyana jin dadinsa da haduwa da shi.
Dakarun sojin Najeriya sun halaka mayakan Boko Haram masu yawa tare da lalata motoci shida na yakin 'yan ta'addan a ranar Laraba, 2 ga watan Yuni. Kamar yadda.
'Yan bindiga da ake zargin mayakan ISWAP ne a halina yanzu suna kai farmaki sansanin sojoji dake yankin kudancin Borno, kamar yadda majiyoyin tsaro suka sanar.
Jihar Borno
Samu kari