Jihar Borno
Tun bayan harin da wasu yan bindiga suka kai kan hanƴar Maiduguri zuwa Kano a watan Fabrairu, ba'a sake samun wani hari ba, sai ranar Jumu'a da ta gabata .
Shugabar kwalejin koyar da jinya tare da ungwan zoma, Rukaiya Shettima Mustapha ta samu takardar tuhuma a kan dakatar da wasu dalibai da tayi kan cewa basu bi.
Gwamnatin Borno na cigaba da aikin jigilar yan gudun hijira zuwa asalin garuruwansu domin su yi noma kamar yadda suka saba, kuma su cigaba da kasuwancin su.
A halin yanzun matsalar yunwa na nema ta dabai-baye al'ummar jihar Borno, musamman yadda yan gudun hijira suka koma gidajen su amma basu da abincin da zasu ci.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa da Allah ya dogara don haka baya tsoron mutuwa shiyasa yake shiga wuraren da Boko Haram suka kai hari.
Shugaban kasa Muhammmadu Buhari ya samu gagarumar tarba, a ranar Alhamis 17 ga watan Yuni yayin da ya ziyarci Maiduguri, babban birnin jihar Borno domin kaddama
A yau Alhamis shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya fara ziyarar aiki ta kwana ɗaya a Maiduguri, Borno. Shugaban ya kai ziyara fadar mai martaba shehun Borno
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana a jihar Borno, jama'ar gari sun yi farin ciki. Shugaba Buhari ya yi jawabai da dama, mun kawo jawaban na Buhari daga Borno.
Tuni shugaba Buhari ya isa babban birnin jihar Borno, Maiduguri, iɓda yake ziyarar aiki ta kwana ɗaya. Shugaban ya samu kyakkyawar tarba daga mutanen Borno.
Jihar Borno
Samu kari