Jihar Borno
An kama wani Santiago Alexander,dan kasar waje wanda yace shi shugaban kungiya mai zaman kanta ne ta ACTED,bisa yin karantsaye ga dokar tsaro na gidan gwamnati.
Mayakan Boko Haram da na ISWAP a ranar Talata sun sha ruwan wuta a hannun dakarun sojin Najeriya wadanda suka shirya gagarumin aikin kakkabo miyagun Boko Haram.
Sakamakon bude wutar da Operation Hadin Kai auke yiwa ‘yan Boko Haram, tuni ‘yan ta’addan da iyalansu suka fara mika wuya ga sojoji suna zubar da makamansu.
Yayin da ake ci gaba da zargin Abba Kyari da karbar cin hanci, mutane da dama na ci gaba da nesanta kansu da shi. Gwamna Zulum shi ma ya ce bai gidan Kyari ba.
Shugaban kasar Nijar ya yaba da irin namijin aikin da gwamna Zulum ke yi a yankin arewa maso gabas na yaki da Boko Haram da kuma tallafawa 'yan gudun hijira.
Hadakar rundunonin sojin kasa dana sama sun ragargaji ‘yan ta’addan Boko Haram-ISWAP a wuraren Gubio dake jihar Borno. Wani jami’in binciken sirri ya sanar.
Yayin da ya kai ziyara ɗaya daga cikin sansanin yan gudun hijira da yake karamar hukumar Marte, gwamna Zulum yace da yardar Allah lamarinsu zai zama tarihi.
An gano cewa a ranar Asabar ne 'yan Boko Haram suka kaiwa wata tawagar sojoji samame kan babbar hanyar Gubio zuwa Damasak dake yankin Kareto a arewacin Borno.
Yan ta'addan ISWAP sun yi wa jerin gwanon jami'an sojojin ƙasa kwantan ɓauna suka bude musu wuta a jihar Borno, da yawan sojojin sun samu raunuka yayin harin.
Jihar Borno
Samu kari