Jihar Borno
Dakarun sojin Najeriya sun sheke wasu mutum uku da ake zargin 'yan Boko Haram ne tare da damke wasu 11 a cikin kokarin kawo karshen ta'addanci da suke yi yanki.
Yayin da ƙungiyar agaji ta Red Cross ta kai agajin abinci sansanin yan gudun hijira a Monguno, mata masu ciki aƙalla 10 sun rasa rayukansu a rububin karɓa.
Gwamnan jiha ya biya ma'aikatan jiharsa albashi domin basu damar yin sallah cikin walwala da annashuwa. Ya kuma tallafawa talakawa da gajiyayyu a jihar tasa.
Rundunar sojojin Najeriya sun fatattaki 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP a wani yankin jihar Borno. An ruwaito cewa, an hallaka da dama daga cikin 'yan ta'adda
Jaruman sojojin Nigeria sun ceto mutane mutane 17 daga hannun yan ta'addan kungiyar Boko Haram, The Cable ta ruwaito. A cewar sanarwar da direktan watsa labarai
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya musanta rahoton dake yawo na nada gwamna a wasu yankunan jihar Borno da Boko Haram tare da ISWAP suka yi a jihar Borno.
Ma'aikatan kula 'yan gudun hijira sun bayyana yadda wasu 'yan gudun hijira a jihar suka haifi jarirai sama da 17000 cikin kasa da shekaru uku a wasu sansani.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya ce ba dole bane kudancin Nigeria ta fitar da shugaban ƙasa na gaba, The Cable ta ruwaito. Gwamnan ya yi wannan furucin ne
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya sake yin kira da a mika mulki yankin kudancin kasar nan inda ya goyi bayan zauren gwamnonin kudanci matsayarsu ta zabe.
Jihar Borno
Samu kari