Jihar Borno
Wasu karin 'yan ta'addan Boko Haram sun mika kansu ga sojojin Najeriya, inda suka nemi 'yan Najeriya su yafe musu, kuma su karbe su a matsyain 'yan uwansu.
Shehun Borno ya ce wannan abu ne mai kyau, amma mutane za su ci gaba da kasancewa cikin fargaba na tsoron tashin hankalin da aka shafe tsawon shekaru 12 ana yi.
Yara biyar sun halaka yayin da wani gurneti da suke wasa dashi ya fashe a garin Ngala dake jihar Borno, arewa maso gabas na Najeriya kusa da iyakar Kamaru.
Borno - Gwamna Babagana Umaru Zulum, ya shafe tsawon kwanaki biyu yana aikin sanya marayu 5,361 makaranta, waɗanda suka rasa iyayensu a rikicin Boko Haram.
Dubban ‘yan gudun hijira dake jihar Borno sun shiga tsaka mai wuya sakamakon mamakon ruwan sama da ya barke a ranar Talata da yamma, Daily Trust Aminiya tace.
Gwamnan jihar Borno ya sake gina wasu coci-coci guda tara da 'yan ta'addan Boko Haram suka lalata a wasu sassan jihar Borno. MURIC ne ta bayyana wannan bincike.
Yayin da ake kara samun galaba kan mayakan Boko Haram da ISWAP a yankin arewa maso gabas musamman Borno, Zulum yace za'a kawo karshen ta'addanci nan da 2022.
Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar ba zata garin Baga, ya kuma tallafawa da talakawa abubuwan more rayuwa da suka hada da shinkafa, masara da kayan sakawa.
Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta bayyana cewa binciken da ta gudanar ya nuna cewa masallatai 11 Gwamna Babagana Zulum ya rusa yayin da ya rusa cocina 4.
Jihar Borno
Samu kari