Jihar Borno
Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, yace kamata yayi a kara karfafa yan kungiyar Boko Haram domin su canza tunaninsu, su koma rayuwa kamar kowa.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, wasu 'yan ta'addan kungiyar ISWAP sun fatattaki mazauna a jihar Borno, sun kuma kona gidaje da dama in ji wata majiya.
Gwamnan jihar Borno ya hana wa'azi sakaka, ya kuma umarci hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta kame dukkan malamin da ya ke wa'azi ba tare da izinin gwamnati ba
Gwamnatin Borno ta shirya taron manyan masu ruwa da tsaki na jihar Borno, inda suka tattauna kan mayakan Boko Haram da suka mika wuya, suka tsaida matsaya.
'Yan Boko Haram da mayakan ISWAP da dama sun rasa rayukansu bayan wani mummunan karon batta da ya auku tsakanin kungiyoyin guda biyu dake arewacin Abadam dake.
Gwamnonin jam'iyya mai mulki, APC, sun taya takwaransu na jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, murnar cika shekara 52 a duniya ranar 26 ga watan Agusta.
Babagana Zulum, gwamnan jihar Borno ya ce ba duk tubabbun mayakan Boko Haram da suka tuba cikin kwanakin nan ne ‘yan ta’adda ba, A cewarsa mata ne kananan yara.
Gwamnan jihar Borno Zulum ya bayyana yadda matsalar Boko Haram ta jawo asarar mutane da dama a fadin jihar ta Borno. Gwamnan ya ce akalla kashi 10 na jihar sun
A wata takarda wacce Kanal Muhammad Dole, shugaban fannin watsa labaran MNJTF, ya fitar a ranar Litinin a Maiduguri jihar Borno, ta ce sun karbo miyagu makamai.
Jihar Borno
Samu kari