Jihar Benue
Wasu gungun miyagu da ba’a san ko su wanene ba sun bindige wani babban ma’aikacin gidan rediyon Najeriya, FRCN, Harvest FM, Injiniya Patrick Kumbul a garin Makurdi na jahar Benuwe, tare da diyar makwabcinsa.
An alakanta nasarar da honarabul Agbiye ya samu a zaben 2019 da tsoron ubangidansa na siyasa, kasurgumin dan ta'adda, mai garkuwa da mutane, Terwase Akwaza (wanda aka fi sani da 'Gana'), da kowa ke yi. Rahotanni sun bayyana cewa
Rahotanni sun kawo cewa jami’an tsaro a jihar Benue a ranar Alhamis, 17 ga watan Oktoba sun sake bangado wani kabari da sirri a gari ZakiBiam da ke karamar hukumar Ukum na jihar.
Wani dan shekara 30 mai suna Iorwuese Kpila, Shugaban kungiyar wasu fitinannun makasa, masu garkuwa da mutane da kuma yan fashi da makami, wadanda ke ta’addanci a tsakanin karamar hukumar Ushongo na jihar Benue, a ranar Juma’a, 27
Hukumar makarantun firamare a jihar Benue (SUBEB) a ranar Juma’a, 6 ga watan Satumba, ta bayyana cewa a shirinta na yin tankade da rairaya ta gano sunayen matattun malamai 256 wadanda har yanzu suna cikin jerin masu karban albashi
Tarihi ya tabbatar da cewa, rikici a tsakanin kabilar Tibi da Jukun ya faro ne tun a shekarar 1959, kuma ya sake faruwa a shekarun 1980, 1990, da kuma na shekarar 2001 gabanin sake faruwarsa a bana.
Ikon Allah sai kallo, kuma dama masu iya magana sun ce idan da raka ka sha kallo, an samu wata karamar yarinya mai shekaru 10 a duniya, Masenengen Targbo da ta haihu a jahar Benuwe, yankin Arewa ta tsakiya, a Najeriya.
Uwargidar Ihongo, Monica Ihongo ta bayyana ma manema labaru cewa yan bindigan sun kwashe musu duk wasu abubuwa masu muhimmanci a gidan, daga nan suka tura maigidanta cikin mota.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kwamishinan Yansandan jahar, Omolulu Bishi ya bayyana haka a ranar Laraba, 17 ga watan Afrilu yayin da yake ganawa da manema labaru a babban ofishin Yansandan jahar inda ya taso keyar barayin.
Jihar Benue
Samu kari