Jihar Benue
Rundunar Yansandan jihar Bauchi ta kama wani Uba da dansa, da masu sana’ar kira dasu shara wajen kera muggan makamai, suna ruruwa rutar rikin dake ci a jihar Benuwe garin a Oju dake cikin karamar hukumar Oju na jihar, kamar yadda
Rundunar Sojin kasa ta Najeriya ta samu nasarar damke wasu yan bindiga da suka fito daga kabilar Tibi har guda shidda dauke da muggan makamai a kauyen Tse-Dum, dake mazabar Mbawa a cikin karamar hukumar Guma na jihar Benuwe.
Rundunar sojin Najeriya tace ta kama Idi Gemu a kauyen Adagu dake karamar hukumar Guma ta jihar Benue dauke da bindiga kirar AK 47. Shugaban rundunar Sojin, Lt. Col Suleiman Mohammed yayi hira da manema labarai a jiya. Inda yake..
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gargadi mutanen jihar Benuwe da kada su yarda wasu tsirarun mutane su dinga hada su fada saboda wata bukata tasu. Shugaban kasa Muhammadu Buhari yace kashe kashen da barnar da ake yi a wasu sassa
An kashe mutane da yawa hare-haren da aka kai yankin Hausawa a garin Makurdi, babban birnin jihar Benuwe, kamar yanda shugabannin yankin suka bayyana. Sarkin Hausawa na garin Makurdi, Alhaji Bello Sallau Abdulrahman, yace an...
A kashe-kashen, da kone konen, an kashe akalla mutane 10, an kuma jikkata da dama, wasu kuma tuni suka tsere gudun hijira daga yankin Guma, Saghev, Tse-Abi, Tse-Ginde, Tse-Peviv, Tse-Ikyo, Agenke da Gbenke wanda wai Fulani ne suka
Shugaba Muhammadu Buhari yana ganawa da masu ruwa da tsaki a jihar Benue wanda ya kunshi manoma, kungiyar Miyetti Allah da dattawan Benue kan kasha-kashen da ke faruwa a jihar.Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jihar Benue. Shugaban
Ambaliyar ruwa na shirin shanye wasu garuruwa a Kogi. Hukumar NEMA ta kawo musu dauki, ta kira mutane su tattara daga wuraren da ruwan ya shafa don lafiyar su
A daren ranar Alhamis din da ta gabata ne gwamnatin jihar Benuwe tare da hadin gwiwar 'yan sandan jihar suka kai simame gidajen karuwai 5 wanda su ka cafke kima
Jihar Benue
Samu kari