Jihar Benue
Daga karshe sanarwar hukumar BSIEC ta jaddada manufar hukumar na gudanar da zaben gaskiya da gaskiya tare da tabbatar da an yi adalci a wajen gudanar da zaben
Gwamnatin jihar Benue ta amince da sake bude cocina da masallatai domin gudanar da harkokin bauta watanni biyu bayan rufewa sakamakon barkewar annobar Corona.
A wani sabon faifan bidiyo da ta nada ranar Talata, Susan ba ta san me NCDC ke nufi da ita ba tare da yin zargin cewa ana son kasheta ko ba ta guba. Susan ta
A cikin sanarwar da rundunar soji ta wallafa a shafinta na tuwita, ta bayyana cewa ta samu nasarar kama mambobin kungiyar 'yan ta'adda mai suna 'Bassa'. An kama
Gwamnatin jihar Benue, a ranar Litinin, ta tabbatar da samun mutum na uku da ta kamu da cutar COVID-19 a jihar. Ta kasance tsohuwar 'yar majalisar wakilai.
Ya kara da cewa Sojojin da suka kai harin sun hada da na Operation Whirl Stroke Tracking Team da dakarun Special Forces na shiyya ta 2 dake garin Zaki Biam.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun yi kutse a gidan wani magidanci da matarsa dake kauyen Tarkende cikin garin Umenger, na karamar hukumar Guma a jahar Benuwe.
Wani sabon kazamin rikicin kabilanci ya barke tsakanin kabilar Tibi da kabilar Ichen a karamar hukumar Donga ta jahar Taraba a ranar Talata, 5 ga watan Mayu.
Shelkwatar tsaro ta rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa Sojoji sun kai samame wani sansanin yan bindiga dake jahar Benuwe inda suka kashe kashe miyagu guda
Jihar Benue
Samu kari