Jihar Benue
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi kasa-kasa da yan bindiga a jihohin Nasarawa da Benue, sun kashe mutum biyar cikinsu sannan suka kama wasu guda takwas.
Kungiyar daliban Najeriya (NANS) ta fadawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya janye karin farashin man fetur da gwamnatinsa ta yi ko kuma dalibai su mamaye tit
Rundunar Operation Whilr Stroke da ke yankin arewa ta tsakiya a Najeriya ta damke 'yan bindiga hudu da miyagun makamai a samamen da ta kai sansaninsu a Benue.
A ranar Alhamis ne gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana cewa zai yi amfani da karfin doka wajen tabbatar da ganin duk wani Bafulatani da ya shigo...
Tun a ranar 22 ga watan Mayu dan sanda mai gabatar da kara, Fidelis Ogbobe, ya sanar da kotun cewa wasu 'yan bindiga dauke da muggan makamai sun kwace mota kira
Gwamna Samuel Orton na jihar Benue ya dakatar da hakimin Mbatser/Mbamusa da ke karamar hukumar Konsisha ta jihar yayin da ya dage dakatar da wasu hakimai uku.
Sojojin Najeriya sun samu nasara a hare-haren da su kai a Benuwai. Rundunar Operations SAFE HAVEN da WHIRL STROKE ne su ka ga bayan ‘Yan bindigan da ke Logo.
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa ya cika da wasu bayin Allah a kogin Benue, mafi akasarin mutanen sun kasance mambobin coci da ke a hanyar zuwa babban taro.
Rundunar sojojin Najeriya a jihar Binuwai ta ragargaji yan ta'adda a maboyarsu da ke yankin Ginda da ke Saghev a karamar hukumar Guma, an kashe mutum daya.
Jihar Benue
Samu kari