Jihar Benue
Amma shugaban jam'iyyar ya ƙaryata yadda abin baƙincikin ya faru,inda yace hayaniyar jama'a ce ta tashe shi daga barci,kuma da ya buƙaci ba'asi sai aka gaya mas
A jiya, ranar 6 ga watan Disamba ne rundunar Operation Whirl Stroke ta amsa kiran 'yan sa kai a kan wani hari da ake zargin wasu makiyaya na kauyen Tsehombe.
Ɓatagarin dai sun yi bajakolin kayayyakin da suka sato daga kantinan ƴan kasuwa, wanda suka haɗar da kayan sawa da sauran kayan amfanin gida, a wajen garin Otuk
An samu ‘Yan bindigan da su ka yi wa Malamin Makaranta yankan-rago. Wasu bata-gari da ba a sansu ba, sun hallaka Malami, an tsince shi cikin jini da karfe 10:00
Wani al'amari mai firgitarwa ya faru a jihar Benue, inda wani Nicodemus Nomyange, mai shekaru 40 da haihuwa, ya bankawa kansa, da budurwarsa,Shinnenge Pam,wuta.
Bayanai sun nuna cewa mutumin wanda har zuwa lokacin tattara wannan rahoton ba'a kai da gano kowaye ba, ya siyo fetur, ya kulle kansa a ɗaki tare da buduruwarsa
An sanya dokar ta baci a garin Daudu da ke karamar hukumar Guma na jihar Benue bisa zargin wasu mutane da ake yi da satar al’aurar mutane wanda ya yawaita.
Wata bakuwar cuta da ta kunno kai a garin Okpeilo-Otukpa, karamar hukumar Ogbadilo da ke jihar Benue ta kashe akalla mutane goma sha bakwai cikin yan kwanaki.
Kwamishinan lafiya na jihar Binuwai, Dakta Emmanuel Ikwulono, ya rasu a yau Laraba, 11 ga watan Nuwamba sakamakon matsala da aka samu bayan yi masa tiyata.
Jihar Benue
Samu kari