Jihar Benue
'Yan bindiga sun sace wasu daga cikin daliban Jami'ar Koyon Aikin Noma da ke Makurdi, FUAM, a jihar Benue, Daily Trust ta ruwaito. Mahukunta makarantar sun tabb
Dakarun sojin hadin guiwa karkashin Operation Whirl Stroke a ranar Asabar sun damke dagacin Cha (Mue Ter Cha) Utambe Adzer dake karamar hukumar Ukum ta Benue.
Mahara a ranar Laraba sun halaka sun kashe wani basarake, Cif Hyacinth Ajon da wasu mutane uku a wasu hare-hare daban a Karamar Hukumar biyu ta Jihar Benuwai.
Wata tanka ta sake faduwa a jihar Benue kwanaki biyu bayan wata tankar ta fadi ta yi gobara a Oshigbudu a karamar hukumar Agatu na jihar, Daily Trust ta ruwaito
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna matukar damuwa kan yawaitar hatsarin tankunan mai a kan hanyoyin Najeriya. Ya bukaci hukumomi a kasar da su dauki mataki.
Dakarun Sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) sun kashe wasu yan fashi da makami su biyar da suka kai hari kan wani gari a ƙaramar hukumar Makurdi, jihar Benue.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue, ya ce bai sake iya runtsa bacci ba tun bayan da aka kashe sojoji 11 a jiharsa. An kashe sojojin a kauyen Bonta dake karamar.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue ya ce Nigeria ba ta da jaruman shugabanni da za su iya fadawa gwamnatin tarayya gaskiya, The Cable ta ruwaito. A jawabin da ya
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya ce akwai alamu masu karfi da ke nuna cewa wasu jami’an gwamnatin Najeriya na hada baki da masu satar mutane a kasar nan.
Jihar Benue
Samu kari