Jihar Benue
A kokarin tabbatar da binciken da ya dace tare da damke masu hannu a harin da aka kaiwa gwamman jihar Binuwai,Samuel Ortom, sifeta janar na 'yan sanda Najeriya.
Gwamnan Benue, Samuel Ortom ya roki ‘yan Najeriya da kada su sanya siyasa a harin da aka kai masa, a cewarsa wannan al'amari ya wuce na siyasar bangaranci.
Ministan Buhari kuma tsohon gwamnan jihar Benue, Senator George, ya kirayi 'yan najeriya da su cigaba da hakuri da gwamnatin shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.
Wata kungiyar Fulani ta dauki alhakin kai wa gwamna Ortom na jihar Benue hari, a cewarta tana da niyyar kashe shi amma ya sha dakyar. Kungiyar ta gargade shi.
Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom a ranar Asabar yayi kira ga shugaban ƙasa Muhammadu Buhari da jami'an tsaro da su tsamo ƴan ta'addan da suka addabi jiharsa.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana rashin jin dadinta game da harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benue a makon nan. Sun yi Allah wadai da harin gaba dayansu.
Gwamna Nyesome na Jihar Rivers ya ce a tuhumi gwamnatin tarayya idan aka kashe takwararsa na Benue, Samuel Ortom, kuma za a sake yin yakin basasa a kasar nan.
Wasu ‘yan bindiga a ranar Asabar, 20 ga watan Maris, sun bude wuta kan ayarin motocin gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom yayinda suke hanyarsu ta zuwa Makurdi.
Rahoton da Hukumar kididdiga ta kasa NBS ya fitar, ya bayyana jihohin Imo, Adamawa da Cross Ribas a matsayin wadanda suka fi yawan rashin aikin yi a Najeriya.
Jihar Benue
Samu kari