Jihar Benue
Dan takarar jam'iyyar All Progressive Chairmanship Congress (APC) na karamar hukumar Kachia na jihar Kaduna, Alamkah Dominic Usman wanda aka fi sani Cashman ya.
Gwamna ya caccaki yunkurin bai wa Fulani filiayen kiwo, ya kuma ce akan ya ba da filin kiwo ga Fulani, gwamma ya mutu kowa ma kawai ya huta da ganinsa a kasar.
Wasu 'yan bindiga sun kai hare-hare mabanbanta a jihohin Benuwe da Nasarawa inda suka halaka akalla mutane goma sha takwas tare da haddasa asarar dukiyoyi.
Wasu mutane ɗauke da makamai sun kashe aƙalla mutum 12 a wasu hari daban-daban da suka kai kauyukan jiha Benuwai, cikin su harda jariri dan watanni uku kacal.
Wasu mutane dauke da makamai da ake zargin fulani.makiyaya ne sun hallaka mutane akalla goma a yankuna karamar hukumar Guma dake jihar Benuwai ranar Lahadi.
Samuel Ortom, gwamnan jihar Benue na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ya ce zai cigaba da sukar fadar shugaban kasa domin hakan ne sai sa ta rika yin
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya ce ba zai yi kasa a guiwa ba wurin ba kowanne bafulatani fili in har yayi niyyar kiwon shanunsa amma a killace a jiharsa.
'Yan sanda sun dakile harin 'yan bindiga a yayin da suka kai hari ofishin 'yan sanda a wani yankin jihar Benue. An hallaka 'yan bindiga 14 a yayin musayar wuta.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya ayyana ranakun Alhamis da Juma'a na kowani mako tsawon wata guda a matsayin hutu ga ma'aikata domin su je gonakinsu.
Jihar Benue
Samu kari