Jihar Benue
Rundunar yan sandan Nigeria reshen jihar Plateau ta ce ta kama wasu da ta ke zargin suna suka kashe AIG Christopher Dega (mai murabus), babban mashawarcin Gwamn
Muƙaddashin sufeta Janar na yan sanda (IGP), Usman Baba, ya bayyana cewa hukumar sa ta kama masu hannu a harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom.
Wasu yan bindiga da ake zaton makiyaya ne sun halaka manoma sama da guda dari a garuruwa hudu da ke karamar hukumar Katsina-Ala ta jihar Benue, sun kon gidaje.
A watan Satumban 2006, sojojin Najeriya da suka hada da janaroyi 10, laftanal kanal daya da wasu biyu sun rasu sakamakon hatsarin da Dornier 228-212 ya tafka.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya yi kira ga mutanensa da su yi kokarin mallakar bindiga da sauran makamai don kare kansu daga kisan Fulani makiyaya a Bunue.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana yadda ta kame wasu 'yan bindiga sama da 130 a wasu sassan jihar Benue cikin kankanin lokaci. Rundunar ta ba jami'anta lambar yabo
A yayin da babban zaben shekarar 2023 ke karatowa, jama'a sun wayi gari da fastoci da hoton gwamna Samuel Ortom na jihar Benue a matsayin dan takarar sanata.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Binuwai a ranar Litinin yayi kira ga mazauna jihar da su kare kansu daga miyagun 'yan bindigan dake kutse suna kai masu hare-hare.
'Yan sanda a jihar Binuwai sun bankado wasu kaburburan sirri a karamar hukumar Katsina-Ala ta jihar. Daily Trust ta ruwaito cewa an samo ire-ire kaburburan nan.
Jihar Benue
Samu kari