Bayelsa
Mun amsa tambayar da ake yi na cewa shin da gaske APC ta yi amfani da Jonathan a zaben sabon Gwamnan Bayelsa. Reno Omokri ya ce Jam’iyyar PDP Jonathan ya zaba ba APC ba.
Mun kawo maku takaitaccen labarin tarihi da rayuwar David Lyon na jihar Bayelsa. Wanda shi ne ya karya lagon PDP na tsawon shekaru 20 a jihar Bayelsa.
Tun kafin hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanar da sakamako na karshe a zaben kujerar Sanatan jihar Kogi ta yamma, dan takarar jam'iyyar PDP, Sanata Dino Melaye, ya ce ba zasu amince da sakamakon zaben ba. A wani faifan bid
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta soke zabe a Ologi (ward 3) da ke karamar hukumar Ogbi na jihar Bayelsa sakamakon barkewar rikici a yankin da ya hada da sace wani jami'in zabe. Jami'in INEC, kuma kwamishinan zabe na karamar hu
Wasu manyan masu fada a ji a karamar hukumar Ogbia da kuma wasu na hannun damar Jonathan irinsu Cif Robert Enogha, wanda ya bar gwamnati kwanan nan kuma ya koma APC, sune suka jagoranci Lyon zuwa gidan mahaifiyar Jonathan. Dan tak
Jam’iyyar PDP ta fadi yadda APC ta ke shirin tafka magudi a zaben Bayelsa da za ayi kwanan nan. Shugaban PDP na Bayelsa, Moses Cleopas shi ne ya yi wannan jawabi jiya.
Babbar jam'iyyar hammaya a Najeriya PDP, ta lashe dukkanin kujeru takwas na kananan hukumomi da jihar Bayelsa ta kunsa yayin da aka kammala zaben kananan hukumomin jihar wanda hukumar zabe reshen jihar ta gudanar a ranar Asabar.
Domin bayar da madogara ta tsayuwar sa a kan wannan lafazi, shugaban kasa Buhari ya hikaito tabbaci a kan hujjar kowace jiha cikin jihohi 36 da kasar nan ta kunsa ta samu wakili a bisa kujerar minista cikin majalisar zantarwa.
Jiya Juma'a ne 24 ga watan Mayu, gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson, ya bai wa tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan mukamin mai bada shawara ta musamman a fannin ilimi...
Bayelsa
Samu kari