Bayelsa
Duk da barazanar cibiyar kula da ma'adanan man fetur ta rufe gidajen mai masu sayarwa sama da farashin gwamnati, ana sayar litar man fetur a kan farashin N155 da kuma N160 a wasu gidajen mai na jihar Bayelsa.
Asinim Butswat ya tabbatar da faruwar lamarin, inda yace “Maigidan da mamatan ke haya ne ya kai fara kai kara ga yansanda cewa Orji da matarsa Nkem da wani karamin yaro dan uwansu dake zama dasu sun mutu a cikin dakinsu.
Wata jaririya 'yar watanni shidda da haihuwa, mahaifiyar ta da wasu Mutane biyu sun riga mu gidan gaskiya yayin da dakarun Soji Kasa suka afka yankin Oluasiri domin gudanar da aiki a Karamar Hukumar Nembe ta jihar Bayelsa.
A jihar bayelsa ne wani mahaukaci da wata mahaukaci suke nuna ma juna soyayya a kan titi. An gansu suna sumbantan juna wanda ke nuna cewa
jihohin Legas, Kano, Ribas, Oyo, Bayelsa da Imo ne wadanda matsalar karyewar tattalin arzikin kasa bai shafe su ba
Bayelsa
Samu kari