Bayelsa
Wani ma'aikaci ya kashe kansa a jihar Bayelsa a makon da ya gabata bayan ya yi caca da N150,000 na uban gidansa bayan ya saka ta a caca amma sai aka cinyeshi.
FEC ta amice da biyan jihohin adadin kudin yayin zamanta na mako - mako da ta saba gudanarwa kowacce ranar Laraba. Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ne ya jagoar
DSS sun bankado alamar tambaya a kan satifiket din Mataimakin Gwamna Bayelsa. Wani jami’in DSS ya ce an taba satifiket din NYSC na Mataimakin Gwamnan na PDP.
A cewarsa, shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi amfani da matsayinsa wajen yin garambawul tare da kawo sauye - sauye a rundunar 'yan sanda. Adamu ya kara da
An samu tangarda yayin tiyatar da ake kira 'liposuction', wacce masana su ka ce ana gudanar da ita ne domin rage wa mutum kitse a cinya, dantse, ciki da sauran
An samu dimuwa a jihar Bayelsa cikin jam'iyyu biyu abokan adawad juna. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne kuwa ya jawo wannan dimuwar tsakanin jam'iyyar APC da P
Wani shaidan gani da ido da ya nemi a sakaya sunansa ya bayyana cewa miyagun sun afka wurin da ake rabon abincin ne dauke da bindigu inda suka dinga harbe harbe
Gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Douye Diri, ya musanta haduwa da Abba Kyari, shugaban ma’aikatan fadar Muhammadu kafin a tabbatar yana dauke da muguwar cutar coro
A yau, Talata, ne sabon gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Douye Diri, da shugaba Buhari, suka kebe a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya, Abuja. Da yake magana
Bayelsa
Samu kari