Bayelsa
Douye Diri ya ce Enoch Adeboye ya yi masa addu’a wajen zama Gwamnan jihar Bayelsa. Sanata Diri ya dare kujerar Gwamna ne yayin da APC ta ke shirin hawa mulki.
A makon jiya ne Gwamnan Jihar Bayelsa ya jinjina wa Gwamnatin Buhari kan biyan Jihohi bashinsu. Hakan ya sa Sanata Doue Diri ya fifto ya jinjinawa gwamnati.
Dazu nan Kotu ta yanke hukunci a korafin shari’ar zaben Gwamnan Jihar Bayelsa, an ba PDP gaskiya. Kafin yanzu kotun sauraron kukan zabe ta rusa nasarar PDP.
Nyesom Wike ya maidawa Diri martani na cewa hukumar RMFAC ta daina biyan jihar Ribas kason kudin mai. Nyesom Wike da kuma Douye Diri duk ‘Yan jam’iyyar PDP ne.
A makon jiya Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da shirin CCT a Jihar Bayelsa a kokarin Muhammadu Buhari na fito da mutane miliyan 100 daga cikin talauci a Najeriya.
Gwamnatin Amurka ta ce ta saka wa wasu mutane takunkumi hana su shigar ƙasar ta saboda magudin zabe da suka yi yayin zabukkan gwamna a jihohin Kogi da Bayelsa.
Har yanzu Sufetan ‘Yan Sanda na kasa ya gaza kawo Vijah Opuama gaban kotu. Opuama ya na cikin wadanda su ka tsaya takarar gwamna a Bayelsa a jam'iyyar adawa.
Karma Agagowei kansila ne mai wakiltar gunduma ta 6 a karamar hukumar Sagamu ta jihar Bayelsa. A cikin ranakun karshen makon nan, jaridar Vanguard ta wallafa.
Ministan aiyuka da gidaje, Babatunde Fashola, da takwaransa na birnin tarayya (FCT), Muhammad Bello, sun tabbatar da hakan yayin ganawarsu da manema labarai bay
Bayelsa
Samu kari