Jihar Bauchi
A yayin hudubar Juma'a da ya yi a jiya, Sheikh Dahiru Bauchi ya ce "wannan ba komai bane a wurin Ubangiji, sai dai raddi ga kafurai masu inkari da manzon tsira Annabi Muhammad (SAW) don ya kara tabbatar musu da cewa Allah gaskiya
Buhari ya bayyana hake ne a yayin ziyarar da ya kai jihar Bauchi a makon da ta shude, inda yace a zamanin da yayi mulkin Soja a shekarar 1985, yana cikin kuruciya ne, don haka ya dinga daure mutanen da yake ganin sun ci amanar Naj
Wannan karo mun kawo maku jerin Jihohin da su ka fi rashin arzikin kasa a fadin Najeriya. Duk Najeriya dai da kun ji cewa babu Jihar da ta kai Jihar Neja fadi wanda za ka iya zuba irin su Legas sama da 20 cikin ta.
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito Jaridu ya tafka wannan laifi ne a ranar 30 ga watan Agusta na shekarar 2015, da wannan ne Alkalin Kotun, Mai sharia Gurama Muhammad Mahmud ya yanke masa hukuncin kisa, kamar yadda sashi na 221 sakin lay
Za ku ji wasu Jihohi ne su ka fi girman kasa a Najeriya. Neja ta kai kimanin kilomiya 76, 000 wanda hakan ke nufin ta fi kowace Jiha fadi. Sannan kuma sai Jihar Borno wanda tsawon ta ya haura kilomita 70, 000 inji Wikepedia.
Majjiyar NAIJ.com ta ruwaito wani shaidan gani da ido yana cewa a bayan jama’a sun jira tun safe har bayan karfe uku na rana, sai wasu shuwagabanni suka yi kokarin yi ma mutane jawabi don tattausasu, hakan ne ya harzuka matasan, i
Mahukuntan Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa (ATBU) da ke Bauchi sun bayar da sanarwan sallamar wani Farfesa da kuma malamin makarantar guda daya saboda saba wasu dokokin ayyuka. Mahukuntan jami'ar sun amince da sallamar Farfesa Amin
A jawabinsa, mai martaba Sarki Rilwan ya yaba ma shugaban kasa tare da jinjina masa, musamman game da yadda yake martaba yan jihar Bauchi, tare da mutuntasu, sa’annan ya gode masa da mukaman da ya baiwa yayan jihar.
A cewar babbar jam'iyyar adawa ta PDD, shugaba Buhari babu wani aikin tarayya da ya kawo wa talakawan Bauchi da har ya saka ya baro birnin tarayya, saboda ayyukan da aka yi a jihar basu da ce har sai shugaban kasar ya zo ba
Jihar Bauchi
Samu kari