Jihar Bauchi
Yusuf Tuggar ya danganta rashin tsaro da rikicin filaye tsakanin manoma da makiyaya, inda ya yi alkawarin biyan fansho da gyara tsarin filaye idan ya zama gwamna.
Hukumar NiMet ta fitar da hasashen yanayin 26 ga Afrilu, 2026, inda ta yi hasashen cewa za samu samu tsawa da ruwa a Kaduna, Abuja, Legas da wasu jihohi.
Tsohon Ministan Harkokin Waje Yusuf Maitama Tuggar ya ayyana takarar gwamnan Bauchi a 2027, inda ya lashi takobin gyara fannin noma da tsaro idan ya samu dama.
Gwamnoni 7 na Arewa, ciki har da Zulum da Buni, za su sauka daga mulki a 2027. Legit Hausa ta yi nazarin nasarorinsu da kuma makomar siyasarsu kafin barin gado.
A labarin nan, za a ji cewa sanata Abdul Ningi ya dora alhakin matsalar da yan majalisa za su fuskanta yayin zabe mai zuwa a kan rashin aiwatar da kasafin kudi.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya gana da tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Peter Obi. Ya bayyana sabuwar matsayarsa kan siyasa.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa jakadan da aka nada zuwa kasar Aljeriya ya rasu. Marigayi Mohammed Mahmud Lele, ya rasu bayan ya yi fama da jinya.
A labarin nan, za a ji gwamna Bala Mohammed na Bauchi ya gwangwaje sarakunan gargajiya da motocin alafarma da yawansu ya kai 156 duk da talauci a jihar.
Rundunar sojin Najeriya ta kai farmaki kan 'yan bindiga da suka addabi mutane a jihar Bauchi. Sojoji sun kakkabe maboyar 'yan bindiga, ta ceto mutanen da aka sace.
Jihar Bauchi
Samu kari