Jihar Bauchi
A labarin nan, za a ji cewa Honorabul Alhasan Ado Doguwa ya fusata, kuma ya kare kansa daga zargin cewa yana ta'ammalii da miyagun kwayoyi a kasar nan
An tabbatar da rasuwar babban sakataren musamman a ofishin SSG na Bauchi, Alhaji Shehu Yahaya Jalam, yayin gudanar da aikin Hajjin bana a Makkah.
Jam'iyyar APC mai mulki ta fitar sunayen masu neman takarar Majalisar wakilai da ta soke tun a matakin tantance wa, daga ciki akwai na jihohin Bauchi, Ondo da Ribas.
Jam’iyyar SDP mai adawa a Najeriya ta amince da Adewole Adebayo a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben 2027 bayan taron kasa a Bauchi.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta fara neman Sadiya Umar Farouq, wacce ta rike kujerar ministar jin kai karkashin gwamnatin Marigayi Muhammadu Buhari.
Gwamna Bala Mohamed ya saye fom din nemantakarar Sanatan Bauchi ta Kudu a jam'iyyar APM. Ya bayyana cewa za su tsaya domin ceto al'umma a zaben 2027.
Rundunar Hisbah ta kama mambobin ƙungiyar "Wuddadu" a Azare, jihar Bauchi a ranar 7 ga Mayu, 2026, bisa zargin musayar mata da sunan aure ba tare da shari'a ba.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
NiMET ta yi gargaɗin zafi mai tsanani (45°C) a Najeriya, tana jan kunnen jama'a kan sankarau da bugun zafi, tare da ba da shawarar shan ruwa da zama a sanyi.
Jihar Bauchi
Samu kari