Atiku Abubakar
Tsohon sanatan Kogi ta Yamma, Sanata Dino Melaye ya bayyana cewa haɗakar ƴan adawa za ta zaɓo wanda zai iya kifar da shugaban ƙasa Bola Tinubu a akwatun zaɓe.
Dino Melaye da wasu manyan aminan siyasar tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sun fice daga PDP sannan sun koma jam'iyyar hadaka ta ADC. Legit ta jero su.
Yaron tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, Bashir El-Rufai, ya yi bayani kan wanda ya fi damar kayar da Bola Tinubu tsakanin Peter Obi da Atiku Abubakar.
Dr. Emeka Kalu ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar n ada gogewar da zai iya ceto Najeriya daga matsi da rashin tsaro.
Rikici mai zafi ya kunno kai a jam'iyyar ADC da ƴan adawa suka yi haɗaka a cikinta, tsohon ɗan takarar gwamnan Gombe, Nafi'u Bala ya tada rigima.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta fito ta yi magana kan batun cewa an kafa ta ne don cika burin Atiku Abubakar na zama shugaban kasa. Ta ce sam ba haka ba ne.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027, Fasto Elijah Ayodele ya yi magana kan waɗanda za su tsaya takarar shugaban kasa inda ya ce mutum uku ne kacal za su fafata.
Tsohon shugaban jam'iyyar ADC da ya mika wa David Mark shugabanci, Ralph Nwosu ya ce gwamnatin APC ta masa tayin mukamin minista don watsi da hadaka.
Tsohon mataimakin shugaban APC na ƙasa, Salihu Lukman ya bukaci shugabannin ADC sun shawo kan yunkurin jagororin haɗaka da ɗora wanda suke so a shugabanci.
Atiku Abubakar
Samu kari