Atiku Abubakar
Mun duba shafin Abubakar na X (tsohon Twitter) amma ba mu sami labarin yana bayar da kyautar naira 100,000 ga ’yan Najeriya ba, kawai aikin 'yan damfara ne.
Adnan Mukhtar Adam Tudunwada ya ce Atiku Abubakar kuma jagoran adawar shi ne mafi karfin ‘yan siyasa daga Arewa a yau, Atiku shi ne wanda gwamnati ke tsoro.
Idan zaben 2027 ya zo, Kwamred Adnan Mukhtar Adam Tudunwada ya ce Atiku Abubakar ne mafita, yana so jagororin Obidient da Kwankwasiyya su bi bayan jam’iyyar PDP.
Atiku Abubakar ya yi magana a X, ya fadawa Bola Tinubu dole a rage facaka da dukiya kuma a yi gwanjon kadaroin Najeriya kamar yadda Javier Milei ya yi a Argentina.
Mai neman kujerar shugaban PDP na ƙasa, Dakta Segun ya bayyana cewa sheksrun Atiku Abubakar ba zasu hana shi neman takara a babban zaben 2024 ba.
Tsohon jigo a jam'iyyar PDP, Deji Adeyanju, ya bayyana cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ba zai daina tsayawa takara ba.
Atiku Abubakar ya yi magana yake cewa gwamnatin APC ta jawo karyewar Naira da matsin tattalin arziki; tshin Dala da rugujewar tattali duk laifin Bola Tinubu ne.
Wani babba a PDP, Mark Jacob ya fadi yadda son kai ya cuci PDP a zaben shugaban kasa, ya bada shawarar a dauki mataki a kan Nyesom Wike saboda yadda ya taimaki APC.
Mai magana da yawunAtiku Abubakar, Phrank Shaibu, ya yi gargadin cewa ‘yan Najeriya na mutuwa daga munanan manufofin gwamnatin shugaba Bola Tinubu.
Atiku Abubakar
Samu kari