Atiku Abubakar
Peter Obi ya ƙaryata jita-jitar cewa ya ƙi amfani da tayin zama mataimakin Atiku Abubakar, ya jaddada cewa babu irin wannan yarjejeniya da aka taɓa yi tsakaninsu
Matar tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Titi Abubakar, ta ce a zaɓi mijinta a zaɓen 2027, ta ce ayyukansa masu kyau za su sa mutane da kansu su buƙaci ya maimaita.
Jigon jam'iyyar ADC, Ken Imasuagbon, ya buƙaci ’yan Arewa su yi amfani da yawan ƙuri’unsu wajen kayar da Shugaba Bola Tinubu a zaɓen 2027 da ke tafe.
Atiku Abubakar ya bayyana cewa karin kudin FAAC da jihohi ke samu ba gaskiya ba ne domin faduwar darajar naira da hauhawar farashi sun maida kudin marasa amfani.
Yan takarar gwamnan jam'iyyar ADC) a jihohi bakwai na yankin Arewa maso Yamma sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya janye matakin cire tallafin fetur.
Yan takarar ADC na gwamna a jihohin Arewa maso Yamma bakwai sun rattaba hannu kan yarjejeniyar inganta tsaro, tattalin arziki da jin daɗin al’umma.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya aika wa Atiku Abubakar saƙo, yana mai cewa ya koma kula da sarautar Waziri Adamawa saboda shekarunsa sun yi yawa don jagorantar Najeriya.
Kenneth Okonkwo, kakakin kwamitin kamfen Atiku Abubakar, ya ce duk wanda ke goyon bayan ci gaba da sayar da fetur kan N1,300 bai cancanci jagorantar Najeriya ba.
Yunkurin G-100 na tsayar da dan takarar shugaban kasa kafin 2027 na iya fuskantar sabon cikas bayan Atiku Abubakar, Peter Obi da Seyi Makinde sun dage kan aniyarsu.
Atiku Abubakar
Samu kari