Atiku Abubakar
Jam’iyyun adawa na shirin hada kai a 2027 da wa’adin shekaru hudu, amma masana sun ce alkawarin ba zai isa ba tare da gyaran kundin tsarin mulki ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya dauko tallafin shirin tallafin rge radadi na N25,000 da gwamnatin tarayya ta ce ta rabawa talakawan Najeriya.
Farfesa a Jami'ar Obafemi Awolowo (OAU), Tunji Ogunyemi, ya ce jihohi 15 na Arewacin Najeriya za su durkushe cikin watanni uku idan aka dawo da tallafin man fetur.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kalubalanci Shugaba Bola Tinubu da ya bayyana bayanansa ga jama'a domin a bincika su kamar yadda shi ma ya yi.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta bayyana sunayen 'yan takararta na gwamna da mataimakansu a jihohi 28 domin shiga zaɓen shekarar 2027 da ke tafe.
Tsohon dan majalisar wakilai, Ehiozuwa Agbonayinma, ya bukaci Hukumst EFCC ta sake bude bincike tare da gurfanar da Atiku Abubakar kan wasu zarge-zarge.
Atiku Abubakar ya nuna damuwa kan rahotannin matasan Najeriya da ake zargin suna sayar da ƙodojinsu domin samun kuɗin rayuwa saboda tsadar rayuwa.
Wani jigon jam'iyyar LP, Abayomi Arabambi ya ce Atiku Abubakar ne ɗan takara mafi ƙarfi a 2027, yayin da ya yi watsi da Peter Obi tare da bayyana matsayinsa.
Ɗan takarar gwamnan Oyo na jam'iyyar ADC, Adegoke, ya yi alkawarin biyan tsofaffi alawus, ilimi kyauta da gina layin dogo idan ya lashe zaɓen 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari