Atiku Abubakar
Atiku Abubakar ya caccaki gwamnatin Tinubu kan mutuwar Hon. Abba Anas Adamu a hannun masu garkuwa ranar 12 ga Mayu, 2026, yana mai kiran a gyara tsaro da gaggawa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2023, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan yiwuwar yin aiki tare da Atiku Abubakar a zaben 2027.
Gwamnatin Kebbi ta zargi tsohon Ministan Shari’a, Abubakar Malami, da munafuncin siyasa bayan bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar gwamna karkashin jam’iyyar ADC.
Tsohon babban lauyan gwamnatin tarayya kuma tsohon Ministan tarayya, Abubakar Malami, ya shiga takarar gwamnan jihar Kebbi a inuwar jam'iyyar ADC.
A labarin nan, za a ji dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Adamu Atiku ya bayyana dalilin da ya sa ya amince ya fito neman takarar Sanata Adamawa ta Kudu a ADC.
Manyan 'yan jam'iyyar ADC na kasa, Atiku Abubakar, Rotimi Amaechi da Mohammed Hayatu-Deen sun saye fom din Naira miliyan 90 domin takarar shugaban kasa.
Tawaga ta musamman ta sayi fam din takarar shugaban kasa na ADC jan N90m a madadin tsohon ministan sufuri, Chubuike Rotimi Amaechi a Abuja yau Juma'a.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dage shari’ar da Nafiu Bala Gombe ya shigar da yake kalubalanatar shugabancinta ƙarƙashin David Mark ba tare saka rana ba.
Daya daga cikin masu neman takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam'iyyar ADC, Mohammed Hayatudeen, ya sayi fom din neman tsayawa takara a 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari