Atiku Abubakar
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar da jam'iyyar ADC sun musanta jita-jitar da ake yadawa cewa sun fara duba yiwuwar komawa jam'iyyar NDC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, zai ziyarci kasar Amurka. Atiku Abubakar zai je Amurka ne domin tattauna matsalolin da suka addabi Najeriya.
Shugaban tsagin ADC a Najeriya, Nafi’u Bala ya musanta rahoton da ke cewa ya yi nadamar rikicin jam’iyya tare da zargin rayuwarsa na cikin haɗari.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta fitar da jadawalin lokacin gudanar da zaben fidda gwani. Ta bayyana kudaden fom na masu neman takara a inuwarta.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin haɗakarsa da Peter Obi gabanin zaɓen shugaban ƙasa na 2027 a Najeriya.
Jam'iyyar ADC ta musanta jita-jitar da ake yadawa cewa ba za ta samu damar tsaida yan takara a zaben 2027 ba, ta ce wannan labari ba shi da tushe.
Ana shirin zaben, jam’iyyar ADC ta sake fadawa cikin rikici kan tikiti takarar shugaban kasa tsakanin Peter Obi, Atiku Abubakar, Rabiu Kwankwaso da Rotimi Amaechi.
Alam sun nuna cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Peter Obi za su sauya sheka daga jam'iyyar ADC zuwa NDC. An gargade su kan sauya sheka daga ADC.
Jam'iyyu fiye da 10 ne suka ahlarci taron Ibadan, wanda jiga-jigan adawa suka tattauna kan abubuwan da suke fuskanta a siyasar Najeriya gabanin 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari