Atiku Abubakar
Wani malamin duba, Satguru Maharaj Ji ya gargadi tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar kan tsayawa takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027 mai zuwa.
Dan siyasar da ke zaune a kasar Amurka, Emeka Bahadur, ya zama ɗan takarar jam'iyyar ADC na mazabar Ikwuano/Umuahia ta tarayya gabanin zaɓe mai zuwa.
A labarin nan, za a ji cewa Rotimi Amaechi, tsohon ministan sufuri kuma tsohon gwamna a Najeriya ya ce ana rasa abin kai wa baka a wasu lokutan a gidansa.
JAm'iyyar ADC ta tantance Atiku Abubakar, Rotimi Amaechi da Muhammed Hayatu-Deen gabanin zaben fitar da gwani na shugaban kasa da za a yi ranar 25 ga Mayu.
Wannan na zuwa ne yayin da kwamitin ADC ke ci gaba da aikin tantance masu neman takarar shugaban kasa, inda Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana domin cika sharadi.
Hadimin tsohon mataimakin shugaban kasa, Paul Ibe ya tabbatar da cewa babu wasa a batun neman taiarar shugaban kasa na Atiku Abubakar a jam'iyyar ADC
A labarin nan, za a ji cewa Rotimi Amaechi, mai neman takarar shugaban kasa a jam'iyyar adawa ta ADC ya yi magana game da zama mataimakin Atiku Abubakar.
Segun Showunmi ya bayyana Mohammed Hayatu Deen a matsayin dan takarar dawa mafi karfi saboda gogewa da fahimtar da yake da ita a fannin tattalin arziki.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan ci gaba da tsare Nasir El-Rufai. Ya bukaci a gaggauta sakin tsohon gwamnan na Kaduna.
Atiku Abubakar
Samu kari