Atiku Abubakar
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce ADC, NDC da sauran jam’iyyun adawa na koyon darussa daga tsarin dimokuradiyyar cikin gida da take aiwatarwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan karuwar matsalar rashin tsaro. Atiku ya ce gwamnati ta kasa koyon darasi.
Jam’iyyar ADC a Zamfara ta ce ɗan takararta na gwamna, Mahadi Aliyu Mohammed, bai janye daga takarar 2027 ba kamar yadda ake yaɗawa a kafafen sada zumunta.
Wani kusa a jam'iyyar ADC, Eze Chukwuemeka Eze ya ce tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya cancanci zama abokin takarar Alhaji Atiku Abubakar.
Rigima ta kunno kai a jam'iyyar ADC a jihar Adamawa. Dan takarar kujerar majalisar wakilai, ya yi zargin cewa ana kokarin sauya sakamakon zaben fitar da gwani
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya sake ragargazar Shugaba Bola Tinubu kan matsalar rashin tsaron da ake ci gaba da fama da ita.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, Babachir Lawal ya ce yana iya yin la’akari da zaben mai fafutuka kuma tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Omoyele Sowore, a 2027.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir David Lawal, ya fice daga jam'iyyar ADC tare da raba gari da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon sakataren gwamanti a kasar nan, Babachir Lawal ya yi hasashen cewa zai yi wahala a iya taruwa wajen kayar da Bola Tinubu a 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari