Atiku Abubakar
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya yi ikirarin cewa an tafka magudi a zabukan fitar da gwanin ADC da aka yi, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya caccaki manyan yan adawar Najeriya da suka hada da Atiku Abubakar, Peter Obi da Rabiu Kwankwaso, ya kira su da makaryata.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar ADC a 2027, Atiku Abubakar, ya gargadi Nyesom Wike kan cewa ba zai samu ko kashi 10 na kuri'un jihar ba a zabe mai zuwa.
Tsagin jam'iyyar ADC karkashin jagorancin Nafiu Bala Gombe, ya bayyana dan takarar shugaban kasa a zaben 2027. An zabe shi ne ta hanyar bin tsarin maslaha.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Bello El-Rufai ya lashe tikitin kujerar majalisar wakilai ta ADC mai wakiltar Kaduna North ba tare da hamayya ba bayan samun ƙuri'u 7,727.
Jam'iyyar ADP mai adawa a Najeriya ta ayyaka Aliyu Bin Abba, tsohon hadimin Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe.
Babban Alkalin Kotun Tarayya ya mayar da karar da Nafiu Bala ya shigar kan shugabancin ADC zuwa wani sabon alkali domin ci gaba da sauraron shari'ar.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce lokaci ya yi da jama'a za su fara ganin amfanin manufofin gwamnati a rayuwarsu ta yau da gobe.
Atiku Abubakar ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya sauka daga mulkin Najeriya saboda gaza magance matsalar tsaro da ta addabi kasar.
Atiku Abubakar
Samu kari