Arewa
Da yake jawabi ga manema labarai yayin gabatar da makaman, kwamishinan 'yan sandan jihar, Mista Paul Dibbal, ya bayyana hukumar ta samu rahoton cewar wasu mutane na kera makamai, kuma suka bi sahu ta hanyar amfani da dabarun aiki
Da yake ganawa da manema labarai ranar Juma'a a garin Kano, Kassim, ya ce, jajircewar jami'an hukumar ne ta basu nasarar kama kayan. Kazalika ya bayyana cewar ofishin hukumar ya sami kudin shiga da adadinsu ya kai biliyan N4.3bn t
Manyan 'ya'yan jam'iyyar da suka hada da shugabanninta da zababbun gwamnoni da 'yan majalisu daga jihohi sun halarci taron. Manyan 'yan jam'iyyar da suka halarci taron sun hada da masu neman jam'iyyar ta tsayar takarar shugaban ka
Jaridar Rariya ta rawaito cewar matashin abokin gwagwarmayar ne a dandalin sada zumunta. Jaridar ta kara da cewar, bayan samun rahoton abinda matashin ya aikata, sun kira shi kuma ya tabbatar da masu cewar labarin gaskiya ce. Laba
Daliban makarantun gaba da Sakandire na jihar Adamawa, sun fara tafka muhawarori game da gano hanyoyi na warware matsalolin rikici da kuma kalubale na 'yan gudun hijira da ake fama a yankin Arewa maso Gabashin kasar nan.
A ranar Alhamis ne mambobin majalissar wakilai suka janyo hankalin majalisar kan sabbin hare-haren da makiyaya suka sake kaiwa a wasu garuruwan da ke jihar ta Binuwai. Mambobin sun bukaci hukumar Soji da ta gaggauta kai dauki a k
Za ku ji Jihohin Arewacin kasar nan da su ka fi kowa samun kudin shiga a shekarar 2017 kamar yadda Alkaluman BudgIT su ka nuna. Gwamna Ganduje da El-Rufai ne su ka fi kowa tatsar kudin shiga a Arewacin kasar nan.
A ranar 25 ga watan Maris, Sanataci uku da ke wakiltar jihar Legas, Gbenga Ashafa, Oluremi Tinubu da Solomon Olamilekan sun taru sun yabi Gwamna Ambode na jihar Legas saboda irin ayyukan alheri da yakeyi a jihar duk da cewa dukkan
Wasu da dama na ganin cewar kujerar gwamna Ganduje na fuskantar barazana a zaben shekarar 2019 saboda sabanin da ya shiga tsakaninsa da Kwankwaso. A yayin da jama'a ke cigaba da tofa albarkacin bakinsu a kan al'amuran siyasar ta K
Arewa
Samu kari